Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Pray for recovery from
Ayoyi game da Pray for recovery from
Hezekiya ya juye fuskarsa wajen bango ya kuma yi addu’a ga Ubangiji,
“Ka tuna, ya Ubangiji, yadda na yi tafiya a gabanka da aminci da dukan zuciya na kuma yi abin da yake nagari a idanunka.” Sai Hezekiya ya yi kuka mai zafi.