Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Persecutes the wicked by
Ayoyi game da Persecutes the wicked by
Zan fafare su da takobi, yunwa da annoba zan kuma sa su zama abin ƙyama ga dukan mulkokin duniya da kuma abin la’ana da abin bantsoro, abin dariya da abin reni, a cikin dukan al’umman da aka kore su zuwa.