Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Exhibits his power in healing
Ayoyi game da Exhibits his power in healing
Wata rana, da yake cikin koyarwa, waɗansu Farisiyawa da malaman dokoki waɗanda suka zo daga kowane ƙauye a Galili, Yahudiya da Urushalima kuwa suna zaune. Ikon Ubangiji yana nan don yă warkar da masu ciwo.