Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: One of the miraculous gifts bestowed on the early Church

4 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da One of the miraculous gifts bestowed on the early Church

  1. Ga wani bangaskiya ta wurin wannan Ruhu, ga wani kuma baiwar warkarwa ta wurin wannan Ruhu guda.

  2. Duka ne suke da baiwar warkarwa? Duka ne suke magana da harsuna? Duka ne suke iya fassara?

  3. Akwai waninku da yake ciwo? Ya kamata yă kira dattawan ikkilisiya su yi masa addu’a, su kuma shafa masa mai cikin sunan Ubangiji.

  4. Addu’ar da aka yi cikin bangaskiya, za tă warkar da marar lafiya, Ubangiji zai tashe shi. In ya yi zunubi kuwa za a gafarta masa.