Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Praise God for recovery from

5 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Praise God for recovery from

  1. Ta Dawuda. Yabi Ubangiji, ya raina; dukan abin da yake cikin cikina, yabi sunansa mai tsarki.

  2. Yabi Ubangiji, ya raina, kada kuma ka manta dukan alheransa,

  3. wanda yake gafarta dukan zunubai yake kuma warkar da dukan cututtuka,

  4. Masu rai, masu rai, su suke yabonka, kamar yadda nake yi a yau; iyaye za su faɗa wa ’ya’yansu game da amincinka.

  5. Da ɗayansu ya ga ya warke, sai ya koma, yana yabon Allah da babbar murya.