Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Hears the prayers of those in
Ayoyi game da Hears the prayers of those in
Ya Ubangiji Allahna, na yi kira gare ka don taimako ka kuwa warkar da ni.
Ba su so su ga abinci ba suka kuwa kai bakin mutuwa.
Sa’an nan suka yi kuka ga Ubangiji cikin wahalarsu, ya kuwa cece su daga damuwarsu.
Ya ba da umarninsa ya kuma warkar da su ya kuɓutar da su daga kabari.