Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Have, imputed
Ayoyi game da Have, imputed
Ya kuma karɓi alamar kaciya, hatimin adalcin da yake da shi ta wurin bangaskiya tun yana marar kaciya. Saboda haka fa, ya zama mahaifin dukan waɗanda suka gaskata domin su ma a lasafta su masu adalci ne, ba tare da an yi musu kaciya ba.
Shi ya sa, “aka lissafta adalci a gare shi.”