Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Tends to life
Ayoyi game da Tends to life
Mutum mai adalci da gaske yakan sami rai, amma shi da ya duƙufa ga aikata mugunta kan tarar da mutuwarsa.
A hanyar adalci akwai rai; a wannan hanya akwai rashin mutuwa.