Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Have their prayers heard
Ayoyi game da Have their prayers heard
Adalai kan yi kuka, Ubangiji kuwa yakan ji su; yakan cece su daga dukan wahalarsu.
Ubangiji yana nesa da mugaye amma yakan ji addu’ar adalai.
Gama idanun Ubangiji suna a kan masu adalci kunnuwansa kuma suna jin addu’arsu, amma fuskar Ubangiji tana gāba da masu mugunta.”