Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Are enemies of
Ayoyi game da Are enemies of
“Kai ɗan Iblis ne abokin gāban dukan abin da yake daidai! Kana cike da kowane irin ruɗi da munafunci. Ba za ka daina karkata hanyoyin da suke daidai na Ubangiji ba?