Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Keep saints in the right way
Ayoyi game da Keep saints in the right way
Adalcin marasa laifi kan miƙe hanyarsu, amma akan ƙasƙantar da mugaye ta wurin muguntarsu.
Adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.