Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Promised to the Church

4 ayoyi · 132 fannoni

Ayoyi game da Promised to the Church

  1. Aikin gaskiya zai zauna a hamada adalci kuma zai zauna a ƙasa mai taƙi.

  2. “Ku sammai, ku sauko da adalci kamar ruwan sama; bari gizagizai su zubar da yayyafi kamar adalci. Bari ƙasa ta buɗe, bari ceto ya tsiro, bari adalci ya yi girma tare da shi; ni, Ubangijine, na sa ya faru.

  3. Gama kamar yadda ƙasa takan sa tsire-tsire su tohu lambu kuma ya sa iri ya yi girma, haka Ubangiji Mai Iko Duka zai sa adalci da yabo su tsiro a gaban dukan al’ummai.

  4. Saboda Sihiyona ba zan yi shiru ba, saboda Urushalima ba zan huta ba, sai adalcinta ya haskaka kamar hasken safiya, cetonta kuma ya haskaka kamar fitila mai haske.