Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Of saints endures forever
Ayoyi game da Of saints endures forever
Wadata da arziki suna a cikin gidansa, adalcinsa zai dawwama har abada.
Ya rarraba kyautansa ga matalauta, adalcinsa zai dawwama har abada; za a ɗaga ƙahonsa sama da bangirma.
Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Ya ba gajiyayyu hannu sake, ayyukansa na alheri madawwama ne.”