Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: No salvation by works of

4 ayoyi · 132 fannoni

Ayoyi game da No salvation by works of

  1. Allah ya cece ku ta wurin alheri sa’ad da kuka ba da gaskiya. Wannan kuwa ba yinku ba ne, kyauta ce daga Allah.

  2. Ba kuwa saboda aikin lada ba, don kada wani yă ɗaga kai.

  3. wanda ya cece mu ya kuma kira mu ga rayuwar tsarki ba saboda wani abin da muka yi ba sai dai saboda nufinsa da kuma alherinsa. An ba mu wannan alheri cikin Kiristi Yesu tun fil azal,

  4. sai ya cece mu, ba saboda abubuwan adalcin da muka aikata ba, sai dai saboda jinƙansa. Ya cece mu ta wurin wankan nan na sāke haihuwa da kuma sabuntawan nan ta Ruhu Mai Tsarki,