Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Is obedience to God's law
Ayoyi game da Is obedience to God's law
In kuma muka kula, muka kiyaye dukan dokokin nan a gaban Ubangiji Allahnmu, kamar yadda ya umarce mu, wannan zai zama adalci a gare mu.”
Amma yana jin daɗin bin dokar Ubangiji, kuma yana ta nazarinta dare da rana.
Dukansu biyu kuwa masu adalci ne a gaban Allah, suna kuma bin umarnan Ubangiji da farillansa duka da halin rashin zargi.
Musa ya bayyana adalcin da yake ga Doka cewa, “Mutumin da ya aikata waɗannan abubuwa zai rayu ta wurinsu.”