Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Think and desire good
Ayoyi game da Think and desire good
Sha’awar adalai kan ƙare kawai a aikata alheri, amma sa zuciyar mugaye kan ƙarasa kawai a fushi.
Shirye-shiryen masu adalci daidai ne, amma shawarar mugaye ruɗu ne.