Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Chastisements yield the fruit of
Ayoyi game da Chastisements yield the fruit of
Babu horon da yake da daɗi a lokacin da ake yinsa, sai dai zafi. Amma daga baya waɗanda suka horu ta haka sukan sami kwanciyar rai wadda aikin adalci yake bayarwa.