Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Know
Ayoyi game da Know
“Ku ji ni, ku da kuka san abin da yake daidai, ku mutanen da kuke da dokata a zukatanku. Kada ku ji tsoron ba’ar da mutane suke yi ko ku firgita saboda zargin da suke yi.