Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Shall judge with

4 ayoyi · 132 fannoni

Ayoyi game da Shall judge with

  1. Zai shari’anta mutanenka da adalci, marasa ƙarfinka da shari’ar gaskiya.

  2. amma da adalci zai yi wa masu bukata shari’a, da gaskiya zai yanke shawarwari saboda matalautan duniya. Kamar sanda zai bugi duniya da maganar bakinsa; da numfashin leɓunansa zai yanke mugaye.

  3. Gama ya sa ranar da zai yi wa duniya shari’a da adalci ta wurin mutumin da ya naɗa. Ya riga ya ba da tabbacin wannan ga dukan mutane ta wurin tā da shi daga matattu.”

  4. Sai na ga sama a buɗe can kuwa a gabana ga farin doki, sunan mahayinsa Mai Aminci da Mai Gaskiya ne. Da adalci yake shari’a yake kuma yaƙi.