Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: None, by nature have
Ayoyi game da None, by nature have
“Mene ne mutum, har da zai zama da tsarki, ko kuma mace ta haife shi, har yă iya zama mai adalci?
Duka sun kauce, duka gaba ɗaya sun zama lalatattu; babu ɗaya wanda yake yin abu mai kyau, ba ko ɗaya.
Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Babu wani mai adalci, babu ko ɗaya;