Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Are loved by God
Ayoyi game da Are loved by God
Ubangiji yakan ba wa makafi ido, Ubangiji yakan ɗaga waɗanda aka rusunar da su ƙasa, Ubangiji yana ƙaunar masu adalci.
Ubangiji yana ƙin hanyar mugaye amma yana ƙaunar waɗanda suke neman adalci.