Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Brings its own reward
Ayoyi game da Brings its own reward
Mugun mutum kan sami albashin ƙarya amma shi da ya shuka adalci zai girbe lada tabbatacce.
Ku faɗa wa masu adalci cewa kome zai zama musu da kyau, gama za su ji daɗin aikin da hannuwansu suka yi.