Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Know the secret of the Lord
Ayoyi game da Know the secret of the Lord
Ubangiji yakan amince da waɗanda suke tsoronsa; yakan sa su san alkawarinsa.
Gama Ubangiji yana ƙyama mai aikata mugunta amma yakan rungumi adalin da ya amince da shi.