Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Unregenerate man seeks justification by works of
Ayoyi game da Unregenerate man seeks justification by works of
Yesu ya kuma faɗi wannan misali ga waɗansu masu taƙama da adalcinsu, kuma suna rena sauran mutane ya ce,
Da yake ba su san adalcin da yake fitowa daga Allah ba suka kuma nemi su kafa nasu, sai suka ƙi miƙa kai ga adalcin Allah.