Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteousness: Are objects of God's watchful care
Ayoyi game da Are objects of God's watchful care
Ba ya fasa duban masu adalci; yana sa su tare da sarakuna yana ɗaukaka su har abada.
Idanun Ubangiji suna a kan masu adalci kuma kunnuwansa suna sauraran kukansu;
Ubangiji ba ya barin mai adalci da yunwa amma yakan lalace burin mugu.
Gama idanun Ubangiji suna a kan masu adalci kunnuwansa kuma suna jin addu’arsu, amma fuskar Ubangiji tana gāba da masu mugunta.”