Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Hoard up
Ayoyi game da Hoard up
Na ga wani mugun abu a duniya, arzikin da aka ajiye don yă cuce mai shi,
ko kuwa dukiyar da ta ɓace ta wata hasara, har ya zama sa’ad da ya haifi ɗa, babu abin da ya bar masa.
Zinariyarku da azurfarku sun yi tsatsa. Tsatsarsu kuwa za tă zama shaida a kanku, ta kuma ci namar jikinku kamar wuta. Kun ɓoye dukiya a kwanakin ƙarshe.