Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Life consists not in abundance of
Ayoyi game da Life consists not in abundance of
Sai ya ce musu, “Ku lura fa! Ku tsare kanku daga dukan kowane irin kwaɗayi. Ran mutum ba ya danganta a kan yawan dukiyarsa ba.”