Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Bring trouble on themselves
Ayoyi game da Bring trouble on themselves
Gama son kuɗi shi ne tushen kowane irin mugun abu. Waɗansu mutane, don tsananin son kuɗi, sun bauɗe daga bangaskiya suka kuma jawo wa kansu da baƙin ciki iri-iri.