Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Isaac
Ayoyi game da Isaac
Mutumin ya arzuta, arzikinsa ya yi ta haɓaka har ya zama attajiri.
Ya kasance da garkunan tumaki da na shanu da bayi masu yawa, har Filistiyawa suka yi ƙyashinsa.