Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Profit not by
Ayoyi game da Profit not by
Dukiya ba ta da amfani a ranar fushi, amma adalci kan yi ceto daga mutuwa.
Wani mutum yakan ɗauki kansa mai arziki ne, alhali ba shi da kome, wani ya ɗauki kansa shi matalauci ne, alhali shi mawadaci ne ƙwarai.
Kamar yadda kaya suke haɓaka, haka ma masu amfani da su. Kuma wane amfani ne suke ga mai shi in ba ciyar da idanunsa a kansu ba?