Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Heap up

3 ayoyi · 107 fannoni

Ayoyi game da Heap up

  1. Ko da yake ya tara azurfa kamar ƙasa, tufafi kuma kamar tarin ƙasa,

  2. “Mutum dai shirim ne kawai yayinda yake kai da komowa. Yana ta yawo, amma a banza ne kawai; yakan tara dukiya, ba tare da sanin wa zai more ta ba.

  3. Ga wanda ya gamshe shi, Allah yakan ba da hikima da sani da farin ciki, amma ga mai zunubi yakan ba shi aikin tarawa da ajiyar dukiya domin yă miƙa wa wanda ya gamshi Allah. Wannan ma ba shi da amfani, naushin iska ne kawai.