Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Give of them to the poor

2 ayoyi · 107 fannoni

Ayoyi game da Give of them to the poor

  1. Yesu ya amsa ya ce, “In kana so ka zama cikakke, ka je, ka sayar da dukan dukiyarka ka kuma ba matalauta, za ka kuwa sami dukiya a sama. Sa’an nan ka zo, ka bi ni.”

  2. In wani yana da arziki, ya kuma ga ɗan’uwansa cikin rashi, bai kuwa taimake shi ba, anya, ƙaunar Allah tana a cikinsa kuwa?