Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Spend, upon their appetite
Ayoyi game da Spend, upon their appetite
Zai haras da dukiyar da ya haɗiye; Allah zai sa cikinsa yă haras da su.
Zai sha dafin maciji; sarar maciji mai dafi za tă tashe shi.
Ba zai ji daɗin koguna da rafuffuka masu kwarara da zuma da madara ba.