Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Cannot deliver in the day of God's wrath

4 ayoyi · 107 fannoni

Ayoyi game da Cannot deliver in the day of God's wrath

  1. Azurfarsu ko zinariyarsu ba za su iya cetonsu ba a ranar fushin Ubangiji.” A cikin zafin kishinsa za a hallaka dukan duniya gama zai kawo ƙarshen dukan mazaunan duniya nan da nan.

  2. Sa’an nan sarakunan duniya, hakimai, jarumawa, masu arziki, masu ƙarfi, da kowane bawa da kuma kowane ’yantacce ya ɓoye a cikin koguna da kuma cikin duwatsun tsaunuka.

  3. Suka kira duwatsu da tsaunuka suna cewa, “Ku fāɗi a kanmu ku kuma ɓoye mu daga fuskar wannan mai zama a kan kursiyi da kuma daga fushin Ɗan Ragon nan!

  4. Gama babbar ranar fushinsu ta zo, wa kuwa zai iya tsayawa?”