Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: God gives power to obtain
Ayoyi game da God gives power to obtain
Amma ku tuna da Ubangiji Allahnku, gama shi ne wanda yake ba ku azanci na yin arziki, ta haka kuwa ya tabbatar da alkawarinsa, wanda ya rantse wa kakanninku, kamar yadda yake a yau.