Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Get, unlawfully
Ayoyi game da Get, unlawfully
Kamar makwarwar da ta kwanta a kan ƙwan da ba ita ta zuba ba haka yake da mutumin da ya sami arziki a hanyar da ba daidai ba. A tsakiyar rayuwarsa za su rabu da shi, a ƙarshe kuma zai zama wawa.