Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Deceitfulness of, chokes the word
Ayoyi game da Deceitfulness of, chokes the word
Wanda ya karɓi irin da ya fāɗi cikin ƙaya kuwa, shi ne mutumin da yakan ji maganar, sai dai damuwoyin rayuwan nan da jarrabar arzikin duniya sukan shaƙe shi, yă sa maganar ta kāsa amfani.