Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Esteem it a privilege to be allowed to give
Ayoyi game da Esteem it a privilege to be allowed to give
“Amma wane ni, kuma wace ce jama’ata da za mu iya ba ka a yalwace kamar haka? Kome daga gare ka suka fito, kuma mun ba ka abin da kawai ya fito daga hannunka ne.