Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: When converted, rejoice in being humbled
Ayoyi game da When converted, rejoice in being humbled
Bari ɗan’uwan da yake cikin halin ƙasƙanci yă yi taƙama a matsayinsa na ɗaukaka.
Amma wanda yake mai arziki, ya kamata yă yi taƙama a matsayinsa na ƙasƙanci, gama ba zai daɗe ba kamar furen jeji.