Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Cannot secure prosperity
Ayoyi game da Cannot secure prosperity
Gama in rana ta fito ta yi zafi mai tsanani sai ta sa tsiro yă yanƙwane tsiro; furensa yă kakkaɓe, kyansa kuma yă lalace. Haka ma mai arziki zai shuɗe yayinda yake cikin harkarsa.