Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Cannot redeem the soul

5 ayoyi · 107 fannoni

Ayoyi game da Cannot redeem the soul

  1. waɗanda suka dogara ga arzikinsu suna kuma fariya a kan yawan arzikinsu?

  2. Ba wani da zai iya ceton ran wani ko yă ba wa Allah kuɗin fansa saboda shi,

  3. kuɗin fansa domin rai yana da tsada, babu abin da za a biya da ya taɓa isa,

  4. da zai sa yă ci gaba da rayuwa har abada yă hana shi shigan kabari yă ruɓa.

  5. Gama kun san cewa ba da abubuwa masu lalacewa kamar azurfa ko zinariya ce aka fanshe ku daga rayuwar banza da kuka karɓa daga kakanni-kakanninku ba,