Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riches: Have trouble with

3 ayoyi · 107 fannoni

Ayoyi game da Have trouble with

  1. Gidan adali yana da dukiya mai yawa, amma albashin mugaye kan kawo musu wahala.

  2. Mutanen da suke son yin arziki sukan fāɗi cikin jarraba, su fāɗa a tarko, suna mugayen sha’awace-sha’awace iri-iri na wauta da cutarwa, irin waɗanda suke dulmuyar da mutane, su kai ga lalacewa da hallaka.

  3. Gama son kuɗi shi ne tushen kowane irin mugun abu. Waɗansu mutane, don tsananin son kuɗi, sun bauɗe daga bangaskiya suka kuma jawo wa kansu da baƙin ciki iri-iri.