Shunem
32.6000, 35.3300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Shunem
Ƙasarsu gādonsu ta haɗa da, Yezireyel, Kessulot, Shunem,
Filistiyawa suka tattaru suka yi sansani a Shunem. Shawulu ya tattara dukan Isra’ila suka yi sansani a Gilbowa.
Wata rana Elisha ya tafi Shunem. Akwai wata mai arziki a can wadda ta gayyace shi cin abinci. Sai ya zama duk lokacin da yake wucewa, yakan tsaya a can don cin abinci.