Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Sets the foundations of, on fire
Ayoyi game da Sets the foundations of, on fire
Gama fushina ya kama wuta, tana ci har ƙurewar zurfin lahira. Za tă cinye duniya da girbinta, tă kuma sa wuta a tussan duwatsu.