Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Are the sources of springs and rivers

4 ayoyi · 82 fannoni

Ayoyi game da Are the sources of springs and rivers

  1. Gama Ubangiji Allahnku yana fitar da ku zuwa cikin ƙasa mai kyau, ƙasa mai rafuffuka da tafkunan ruwa, tare da maɓulɓulai masu gudu a kwari da tuddai;

  2. suka gudu a bisa duwatsu, suka gangara zuwa cikin kwaruruka, zuwa wurin da ka shirya musu.

  3. Ka kafa iyakar da ba a iya tsallakawa; ba za su ƙara rufe duniya ba.

  4. Ya sa maɓulɓulai suka zuba ruwa cikin kwaruruka; yana gudu tsakanin duwatsu.