Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Often inhabited
Ayoyi game da Often inhabited
Saboda haka Isuwa (wato, Edom) ya zauna a ƙasar tuddai na Seyir.
A lokacin nan Yoshuwa ya je ya hallaka Anakawa daga ƙasar tudu. Daga Hebron, Debir da Anab. Daga dukan ƙasar tuddai na Yahuda, da kuma dukan ƙasar tudu ta Isra’ila, Yoshuwa ya hallaka su duka da garuruwansu.