Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: (Dropping new wine,) of abundance
Ayoyi game da (Dropping new wine,) of abundance
“Ranaku suna zuwa, in ji Ubangiji, “sa’ad da mai huɗa zai sha gaban mai girbi mai shuki kuma yă bi bayan mai matsin inabi. Sabon ruwan inabi zai ɗiga daga duwatsu yă kuma kwararo daga tuddai.