Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: (Burning,) of destructive enemies

2 ayoyi · 82 fannoni

Ayoyi game da (Burning,) of destructive enemies

  1. “Ga shi, ina gāba da kai, ya ke dutse mai hallakarwa, wadda ta hallaka duniya duka,” in ji Ubangiji. “Zan miƙa hannuna gāba da ke, zan mirgina ƙasa daga ƙwanƙolin dutse, zan maishe ki ƙonannen dutse.

  2. Mala’ika na biyu ya busa ƙahonsa, sai ga wani abu kamar babban dutse mai cin wuta, aka jefa cikin teku. Kashi ɗaya bisa uku na teku ya zama jini,