Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: The elevated parts of the earth
Ayoyi game da The elevated parts of the earth
Ruwa ya ƙaru ƙwarai a duniya, ya kuma rufe dukan duwatsu masu tsawo a ƙarƙashin sammai.
Ruwan ya taso ya rufe duwatsu, zurfin ruwa daga duwatsun zuwa inda jirgin yake ya fi ƙafa ashirin.