Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Weighs, in a balance
Ayoyi game da Weighs, in a balance
Wane ne ya auna ruwaye a tafin hannunsa, ko kuwa ya gwada tsawon sammai da fāɗin tafin hannunsa? Wane ne ya riƙe ƙurar ƙasa a kwando, ko kuwa ya auna nauyin duwatsu a magwaji, tuddai kuma a ma’auni?